ZABABBUN SUNAYE



Saboda tasirin da suna yake da shi ga yaro / yarinya, da kuma umurnin da Manzon Allah (s.a.w.a) yayi wa Muminai na su zaba wa 'ya'yayensu sunaye masu kyau, ya sa na tsara wannan shafi don kawo sunayen da ya kamata iyaye su sanya wa 'ya'yayensu, da fatan zamu amfana da su.
Kana kuma don saukaka wa mai karatu na tsara sunayen ne na maza daban, na mata ma daban (kamar yadda kake gani a kasa), don haka kana iya zaban duk wanda kake so don ganin sunayen da suke ciki.
Sannan kuma don dada saukakawa, na tsara sunayen ne harafi bayan harafi (wato Alifun, Ba'un, Ta'un), don haka sai mai karatu ya zabi harafin da yake so don ganin sunayen da suke karkashinsa.
Mai karatu, kada in cika ka da surutu a sha karatu lafiya.



SUNAYEN MAZA

SUNAYEN MATA